Ez 48:32 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A gefen gabas, kamu dubu huɗu ne da ɗari biyar [4,500]. Ƙofofi uku ne, wato Ƙofar Yusufu, da Ƙofar Biliyaminu, da Ƙofar Dan.

Ez 48

Ez 48:29-35