Ez 48:29 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji ya ce, “Wannan ita ce hanyar da za ku raba gādo tsakanin kabilan Isra'ila. Waɗannan kuwa su ne yankunansu, ni Ubangiji Allah na faɗa.”

Ez 48

Ez 48:21-35