Ez 48:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Dukan yankin da za ku keɓe zai zama murabba'i mai kamu dubu ashirin da dubu biyar [25,000], wato tsattsarkan yankin tare da hurumin birnin.

Ez 48

Ez 48:15-27