Ez 48:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Birnin zai kasance da hurumi a kewaye da shi. A wajen gabas kamu metan da hamsin, a wajen yamma kamu metan da hamsin, a wajen kudu kamu metan da hamsin, a wajen arewa kuma kamu metan da hamsin.

Ez 48

Ez 48:14-22