Ez 47:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya kuma ce mini, “Wannan ruwa yana gangarowa zuwa wajen gabas har zuwa cikin Araba. Zai shiga ruwan teku marar gudu, ruwan tekun kuwa zai zama ruwan daɗi.

Ez 47

Ez 47:1-18