Ez 47:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai ya fito da ni ta hanyar ƙofar arewa, ya kewaya da ni zuwa ƙofar waje wadda take fuskantar gabas. Ruwan kuwa yana gangarowa kaɗan kaɗan daga wajen kudu.

Ez 47

Ez 47:1-12