Ez 47:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Iyakar za ta bi daga teku zuwa Hazar-enan wadda take iyakar Dimashƙu. Iyakar Hamat tana wajen arewa. Wannan ita ce iyakar a wajen arewa.

Ez 47

Ez 47:11-23