Ez 47:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji Allah ya ce, “Waɗannan su ne kan iyaka da za su raba ƙasar gādo ga kabilan Isra'ila goma sha biyu. Yusufu zai sami rabo biyu.

Ez 47

Ez 47:11-14