Ez 46:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Ni Ubangiji Allah na ce, idan sarki ya yi wa wani daga cikin 'ya'yansa kyauta daga cikin gādonsa, sai kyautar ta zama ta 'ya'yansa, dukiyarsu ce ta gādo.

Ez 46

Ez 46:12-23