Ez 45:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Za ku tsaga wa birnin hurumi mai fāɗi kamu dubu biyar, da tsawo kamu dubu ashirin da dubu biyar [25,000], rabe da yankin nan mai tsarki. Hurumin zai zama na mutanen Isra'ila duka.”

Ez 45

Ez 45:1-7