Ez 45:23 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A ranaku bakwai na Idin, zai ba da bijimi bakwai da raguna bakwai marasa lahani hadaya ta ƙonawa ga Ubangiji. Kowace rana kuma zai ba da bunsuru hadaya don zunubi.

Ez 45

Ez 45:18-25