Ez 45:21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“A kan rana ta goma sha huɗu ga watan fari kuma za ku kiyaye Idin Ƙetarewa. Za ku riƙa cin abinci marar yisti har kwana bakwai.

Ez 45

Ez 45:13-25