Ez 45:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Firist zai ɗibi jinin hadaya domin zunubi ya shafa shi a madogaran ƙofar Haikalin, da kusurwa huɗu na dakalin bagaden, da ginshiƙan ƙofar fili na can ciki.

Ez 45

Ez 45:11-25