Ez 44:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Gama kuna ƙazantar da Haikalina ta wurin shigar da baƙi marasa imani da marasa kaciya, sa'ad da kuke miƙa mini hadayu na kitse da jini. Kun ta da alkawarina da ayyukanku na banƙyama.

Ez 44

Ez 44:1-12