Ez 44:30 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Dukan nunan fari, da kowace hadaya daga dukan hadayunku, za su zama na firistoci. Za ku ba firistoci tumun farinku don albarka ta kasance a gidajenku.

Ez 44

Ez 44:26-31