Ez 44:24 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Za su zama masu raba gardama, za su yanke magana bisa ga doka. Za su kiyaye idodina bisa ga tsarinsu. Za su kuma kiyaye ranakun Asabar masu tsarki.

Ez 44

Ez 44:22-26