Ez 44:20-22 Littafi Mai Tsarki (HAU)

20. “Ba za su aske kansu ba, ba kuma za su bar zankayensu su yi tsayi ba, sai su sausaye gashin kansu.

21. Kada firist ya sha ruwan inabi sa'ad da zai shiga fili na can ciki.

22. Ba za su auri gwauruwa ba, wato wadda mijinta ya rasu, ko sakakkiya, sai budurwa daga zuriyar Isra'ila, ko kuwa matar firist wanda ya rasu.

Ez 44