Ez 44:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'ad da suka shiga ƙofofin fili na can ciki, sai su sa rigunan lilin, kada su sa abin da aka yi shi da ulu, sa'ad da suke hidima a ƙofofin fili na can ciki, da cikin Haikalin.

Ez 44

Ez 44:11-27