Ez 44:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da yake sun hidimta wa mutane a gaban gumakansu, suka zama sanadin mugun tuntuɓe ga mutanen Isra'ila, don haka ni Ubangiji Allah, na yi rantsuwa cewa za su karɓi hakkin muguntarsu.

Ez 44

Ez 44:5-16