Ez 43:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Wahayin da na gani ya yi kama da wahayin da na gani lokacin da ya hallaka birnin, kamar kuma wanda na gani a bakin kogin Kebar. Sai na fāɗi rubda ciki.

Ez 43

Ez 43:1-10