Ez 43:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Za ka ɗibi jininsa, ka shafa shi a kan zankaye huɗu na bagaden, da kan kusurwa huɗu na mahaɗin da kan da'irarsa. Ta haka za ka tsarkake bagaden, ka yi kafara dominsa.

Ez 43

Ez 43:18-24