Ez 43:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai ya ce mini, “Ɗan mutum, ni Ubangiji Allah, na ce waɗannan su ne ka'idodin bagaden. A ranar da za a kafa shi don miƙa hadayun ƙonawa da yayyafa jini a kansa,

Ez 43

Ez 43:15-20