Ez 43:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Wannan shi ne girman bagaden bisa ga tsawon kamu. A nan kamu guda daidai yake da kamu guda da taƙi. Gindinsa kamu ɗaya ne, faɗinsa kuma kamu ɗaya, faɗin da'irarsa taƙi guda ne.

Ez 43

Ez 43:3-15