Ez 43:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Kai kuwa ɗan mutum, sai ka bayyana Haikalin ga mutanen Isra'ila domin su kunyata saboda muguntarsu, ka kuma sa su auna fasalin Haikalin.

Ez 43

Ez 43:7-20