Ez 42:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Tsawon ɗakunan da suke fuskantar farfajiyar waje kamu hamsin ne. Waɗanda suke fuskantar Haikalin kuwa tsawonsu kamu ɗari ne.

Ez 42

Ez 42:1-11