Ez 42:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ɗakunan suna da hawa uku, amma ba su da ginshiƙai kamar na farfajiyar da suke waje. Saboda haka ɗakunan da suke a hawa na uku ba su kai girman waɗanda suke a hawa na ƙasa da na tsakiya ba.

Ez 42

Ez 42:1-11