Ez 42:17-19 Littafi Mai Tsarki (HAU) Sai kuma ya auna kusurwar arewa, kamu ɗari biyar. Kusurwar kudu kamu ɗari biyar. Kusurwar yamma, ita ma kamu ɗari