Ez 42:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'ad da ya gama auna cikin Haikalin, ya fito da ni ta ƙofar gabas, sa'an nan ya auna filin da yake kewaye da Haikalin.

Ez 42

Ez 42:9-19