Ez 42:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kamar ƙofofin ɗakunan da suke wajen kudu, haka nan kuma akwai ƙofa a hanyar da take gaban katanga a wajen gabas, in za a shiga.

Ez 42

Ez 42:7-20