Ez 41:25 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A ƙofofin Haikalin an zāna siffofin kerubobi da na itatuwan dabino kamar yadda aka zāna a bangon Haikalin. Akwai rumfar da aka yi da itace a gaban shirayin waje.

Ez 41

Ez 41:20-26