Ez 41:17-18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

An zana siffofin kerubobi da na itatuwan dabino a bangon Haikali ciki da waje har zuwa kan ƙofar shiga. Zanen siffar itacen dabino yana a tsakanin kerub da kerub. Kowane kerub yana da fuska biyu.

Ez 41

Ez 41:5-26