Ez 40:48 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya kuma kai ni a shirayin Haikalin. Ya auna ginshiƙan shirayin, kamu biyar ne a kowane gefe. Faɗin ƙofar kuwa kamu uku ne a kowane gefe.

Ez 40

Ez 40:38-49