Ez 40:44 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya kai ni fili na can ciki, sai ga ɗakuna biyu a filin. Ɗaya yana wajen ƙofar arewa, yana fuskantar kudu. Ɗayan kuma yana wajen ƙofar kudu yana fuskantar arewa.

Ez 40

Ez 40:43-49