Ez 4:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya kuma ce mini, “Ɗan mutum, ga shi, zan datse abinci a Urushalima. Za su auna abincin da za su ci da tsoro, su kuma auna ruwan da za su sha da damuwa.

Ez 4

Ez 4:12-17