Ez 39:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Za ka fāɗi matacce a kan duwatsun Isra'ila, kai da dukan rundunanka, da jama'ar da suke tare da kai. Zan ba da gawawwakinka ga tsuntsaye da dabbobi masu cin nama.

Ez 39

Ez 39:1-13