Ez 39:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Zan juya ka in sa ka gaba in tashi daga ƙurewar arewa, in kawo ka don ka fāɗa wa duwatsun Isra'ila.

Ez 39

Ez 39:1-7