Ez 39:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Za su ci naman mutane masu iko, su sha jinin shugabannin duniya, waɗanda aka kashe kamar yadda ake yanka raguna, da 'yan tumaki, da awaki, da bijimai, da dukan turkakkun Bashan.

Ez 39

Ez 39:11-28