Ez 39:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ba za su yi wahalar zuwa jeji don nemo itacen wuta ba, gama za su yi ta hura wuta da makaman. Za su washe waɗanda suka washe su a dā, ni Ubangiji na faɗa.

Ez 39

Ez 39:9-20