Ez 38:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji Allah ya ce, “Kai ne wanda na yi magana a kanka a zamanin dā ta wurin bayina annabawan Isra'ila, cewa a shekaru masu zuwa zan kawo ka, ka yaƙe su.

Ez 38

Ez 38:16-19