Ez 37:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai ya ce mini, “Ɗan mutum, waɗannan ƙasusuwa kuwa za su rayu?”Ni kuwa na amsa na ce, “Ya Ubangiji Allah, sani na gare ka.”

Ez 37

Ez 37:1-7