Ez 37:28 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan al'ummai za su sani, ni ne na tsarkake Isra'ila sa'ad da na kafa Haikalina a tsakiyarsu har abada.”

Ez 37

Ez 37:19-28