Ez 37:21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

sai ka faɗa musu, cewa ni Ubangiji Allah na ce, zan komo da jama'ar Isra'ila daga wurin al'ummai inda suka warwatsu, zan tattaro su daga ko'ina, in maido su ƙasarsu.

Ez 37

Ez 37:19-28