Ez 37:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Zan sa Ruhuna a cikinsu za su kuwa rayu. Zan sa su a ƙasarsu sa'an nan za su sani ni Ubangiji na faɗa, na kuwa aikata.”

Ez 37

Ez 37:11-16