Ez 37:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Na kuwa yi annabci kamar yadda aka umarce ni, sai numfashi ya shiga cikinsu, suka rayu, suka tashi, suka tsaya da ƙafafunsu. Sun zama babbar runduna ƙwarai.

Ez 37

Ez 37:6-18