Ez 36:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma ku, ya duwatsun Isra'ila, za ku miƙa rassanku ku ba da amfani ga mutanen Isra'ila, gama za su komo gida ba da jimawa ba.

Ez 36

Ez 36:1-15