Ez 36:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

ni, Ubangiji Allah, ina yin magana da zafin kishina gāba da sauran al'umma, da dukan Edom, gama da farin ciki da raini suka mallaki ƙasata, suka washe ta.’

Ez 36

Ez 36:3-8