Ez 36:25 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Zan yayyafa muku tsabtataccen ruwa, za ku kuwa tsarkaka daga dukan ƙazantarku, da kuma daga dukan gumakanku.

Ez 36

Ez 36:22-26