Ez 35:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Zan cika duwatsunsa da gawawwaki. Waɗanda za a kashe da takobi za su faɗi a kan tuddansa, da cikin kwarurukansa, da cikin dukan kwazazzabansa.

Ez 35

Ez 35:4-11