Ez 35:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ka faɗa masa, ni Ubangiji Allah na ce,Ga shi, ina gāba da shi, wato Dutsen Seyir.Zan miƙa hannuna gāba da shi,Zan maishe shi kufai, in lalatar da shi.

Ez 35

Ez 35:2-9