Ez 35:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

domin haka, ni Ubangiji Allah na ce, hakika zan saka masa gwargwadon fushinsa, da kishinsa, da ƙiyayyar da ya nuna musu. Zan sanar da kaina a gare su sa'ad da na hukunta shi.

Ez 35

Ez 35:5-15